fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Tun a Shekarar 2007 Sai da muka gargadi Najeriya akan bullar Boko Haram>>Kungiyar Zaman Lafiya ta Duniya

Kungiyar Zaman Lafiya ta Duniya, IPCR, ta bayyana cewa tun a shekarar 2007 saida ta gargadi gwamnatin tarayya kan bullar kungiyar Boko Haram.

 

A wancan lokacin da kungiyar ke magana, Marigayi Tsohon shugaban kasa, Umar Musa ‘Yaradua ne akan Mulki.

 

Daraktan Kungiyar,  Bakut Bakut ya bayyana cewa a wancan lokacin sun baiwa gwamnatin tarayya shawarar ta dauki matakin gyara akan lamarin. Yace har rikicin Manona da Makiyaya da ake fama dashi a yanzu, Kungiyar ta gano.

 

Ya bayyanawa Kamfanin dillancin labaran Najeriya,NAN cewa saidai watakila ba’aji gargadin nasu da kyau ba. Yace sun yi kokarin zuwa Najeriya dan bayar da gudummawarsu wajan maganin matsalar.

 

One of the things that I would like to say and I always say it with caution, is in 2007, this institute could predict that the intolerance that we saw, particularly in terms of religion and strict application of doctrines in the north-east, we saw it becoming a problem,” Bakut said during a NAN forum.

 

“We warned them but obviously maybe we did not warn enough and today we have what we call Boko Haram.

 

“The same thing we saw again in 2012, the danger of what has become the farmer-herder issues. Again we warned but again, maybe we did not warn enough.

 

“So, what we have now done is to make sure that we do not just warn but go into the environment and try to intervene directly.

 

“These are the things that we have done to make sure that between the year 2000 and today we operate within the context of our mandate.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *