fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Tun bayan da aka kama Mijina na shiga halin ni’yasu>>Matar Nnamdi Kanu

Matar shugaban haramtacciyar kungiyar IPOB dake son kafa kasar Biafra,  Uchechi Okwu-Kanu ta bayyana cewa ta shiga halin ni ‘yasu tun bayan kama mijinta.

 

Ta bayyana hakane ga kafar yada labarai ta kasar Ingila. The Sunday times inda tace tun bayan da aka kama mijin nata ta daina jin duriyarsa.

 

Tace an dakeshi kuma an gana maza Azaba, kuma tana fargabar kada ya mutu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *