fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Tun bayan zuwan Coronavirus/COVID-19, Kasar China ta samu habakar kasuwancin kasa da kasa data dade bata samu irinsa ba

Kasar China ta fitar da kaya zuwa kasashen waje da yawa tun bayan zuwan cutar Coronavirus/COVID-19 wanda rabon data ga irin wannan habakar kasuwanci tun shekaru kusan 20 da suka gabata.

 

Saidai kuma kayan da itama take saye daga kasashen waje su karu sosai.

 

Kayan wutar lantarki da kuma takunkumin rufe baki da hanci na daga cikin abubuwan da kasar ta China ta fitar sosai a wannan shekarar.

 

Kasar ta samu habakar fitar da kayan Amfani zuwa kasashen waje da kaso 60.6 sannan kuma ta shigar da kayan amfani daga kasashen waje zuwa kasarta da kaso 22.2.

China’s export growth jumped to the highest in over two decades, official data showed Sunday, with imports also surging in a sharp bounceback from the coronavirus outbreak that had brought activity to a near halt.

 

Electronics and textile exports such as masks contributed to the spike in outbound shipments, as demand for work-from-home supplies and protective gear against the virus outbreak soared during the pandemic.

 

Exports spiked 60.6 percent on-year in the January-February period, well above analysts’ expectations, while imports rose 22.2 percent, official data showed Sunday.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *