fbpx
Monday, May 10
Shadow

Tun tuni ya kamata ace mun tsige Buhari>>’Yan Majalisa

‘Yan majalisar Dattijai na APC dana PDP sun bayyana cewa ya kamata ace tun tuni an tsige Shugaban kasa, Muhammadu Buhari daga kan Mulki.

 

‘Yan majalisar na martanine ga kiran babban malamin addinin Kirista, Rev. Fr.  Ejike Mbaka da yace ‘yan majalisar su tsige Shugaban kasar.

 

Wani dan majalisa na APC da baiso a bayyana sunansa ba ya bayyanawa Daily Trust cewa, tuni ya kamata a tsige Shugaban kasa, kawai dai saboda majalisar na da mutane mafiya Rinjaye na jam’iyya me mulki ne yasa aka kasa Tsigeshi.

 

Hakanan kuma yace dalilin tsige Shugaba Buhari shine kundin tsarin mulkin Najeriya yace aiki na farko na shugaban kasa shine kare rayuka da Dukiyar al’umma. Yace amma abin takaici shine Shugaban ya gaza akan haka.

His impeachment is long overdue because the main purpose of government, as enshrined in section 14 (2b) of the 1999 Constitution is security and welfare of the citizens; but as it is now, Nigerians are neither secured nor their welfare is being taken care of. So, it means the purpose of Buhari in government has been defeated.

“The president cannot be impeached because he has the leadership of both chambers. That was why at the inauguration of the 9th assembly, the presidency ensured that its candidates were the ones that got elected as presiding officers.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *