fbpx
Monday, May 10
Shadow

Tunda aka kafa Najeriya ba’a taba samun gwamnati kamar ta Buhari ba>>APC

Jam’iyyar APC ta bayyana cewa, tunda aka kafa Najeriya, ba’a taba samun Shugaban kasa kamar Muhammadu Buhari ba.

 

Sakataren Kwamitin Riko na jam’iyyar APC, John Edehe ne ya bayyana haka a wajan ganawa da manema labarai.

 

Yace amma masu sukar gwamnatib sun rufe ido basa fadar gaskiya. Yace babu gwamnatin data taba Talakawa kai tsaye kamar ta Shugaba Buhari.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *