fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Tunda dai kunce Buhari ya dawo da sabon Karfi daga kasar Ingila to yaje kawai ya shiga gaba a yaki Boko Haram dashi>>PDP ga APC

Jam’iyyar PDP ta bayyanawa APC cewa tunda tace Shugaba Buhari ya dawo da sabon karfi daga kasar Ingila to lokaci yayi da zai cika alkawarin da yayi a Baya.

 

PDP tace Lokaci yayi da Buhari zai je ya shiga gaba a yi yakin ‘yan Bindiga da Boko Haram dashi.

 

A sanarwar da kakakin PDP, Kola Ologbondia ya fitar, Jam’iyyar tace wannan sabon karfi da Shugaba Buhati ya zo dashi bai kamata APC ta kara bada wata hujja ta gazawar gwamnati ba.

 

“Nigerians are at a loss on the import of President Buhari’s declaration upon his return that what they should expect is continuity.

“Our party wishes to remind Mr President that he was elected for a last term of four years, which will end on May 29, 2023.

“Now that Mr President is ‘re-energised,’ his handlers have no further excuses on his failure to lead from the front as he promised, in the fight against terrorists and insurgents, whose activities escalated under his watch.”

“Our party, therefore, expects the ‘re-energised’ President Buhari as the Commander-in-Chief to immediately proceed to Zamfara, Borno, Kaduna, Adamawa and other states where terrorists have practically taken over communities on account of the failures of his administration.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *