fbpx
Monday, September 27
Shadow

Tunda Fulani sun ki sulhu ai ta basu wuta>>Gwamnan Zamfara

Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya bayyana cewa, tunda dai Fulani su ki a yi Sulhu a bude musu wuta kawai.

 

Ya bayyana hakane ga jama’ar Jihar a Gusau ranar Asabar.

 

Gwamnan yace ba zai kara baiwa ‘yan Bindigar Afuwa ba.

“My administration will no longer grant amnesty to bandits as they have failed to embrace the peace initiative earlier extended to them,’’ the governor said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *