fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Tunda Sahara Reporters sun bayar da hakuri, ya kamata a hakura>>Sanata Shehu Sani

Sanata Shehu Sani daga jihar Kaduna Wanda yana daya daga cikin na gaba-gaba wajan Allah wadai da kalaman Batanci ga Annabi Muhammad (SAW), ya bayyana cewa Jaridar ta bayar da hakuri.

 

Yace kuma tunda sun bayar da hakuri ya kamata a hakura. Yayi kira ga Kungiyar dattawan Inyamurai, Afenifere da sune suka yi ainahin maganar, su fito su bayar da hakuri.

The Sahara reporters retraction of the report is apt and their apologies should be accepted;the originator of the sacrilegious utterances,the Afenifere should tender an unreserved apology to the Muslims whose religious sensitivities has been utterly violated.We have enough crisis and conflicts in our country,a ‘dangerously supplementary’ one is not needed.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *