fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Twitter sun kuma sake goge Bidiyon jawabin Shugaba Buhari da yace zai yi maganin masu tada kayar baya

Shafin Twitter sun sake goge jawabin Shugaban kasa, Muhammadu Buhari inda yake cewa, zai yi maganin masu tada kayar baya.

 

Twitter sun goge rubutun Shugaba Buhari wanda yace zai yi maganin masu tada kayar baya, bayan da Inyamurai suka ce dasu yake suka kaiwa kamfanin korafi.

 

Hakan baiwa Gwamnatin tarayya dadi ba inda ta yi Allah wadai da shafin da kuma zargin cewa yana goyon bayan masu fafutukar kafa kasar Biafra.

Social Media Giant, Twitter has yet again deleted another tweet from President Muhammadu Buhari’s account on Thursday evening.

Twitter made headlines on Wednesday after it deleted a controversial tweet made by President Muhammadu Buhari threatening ‘Genocidal’ violence against the Igbos.

The development struck a nerve with the Nigerian Government and they wasted no time in condemning the platform.

Nigeria’s Minister of Information, Lai Mohammed branded the move as ‘suspicious’ accusing Twitter of having ‘double standards’. However, on Thursday the platform also deleted a video of President Buhari making controversial statements about the 1967 civil war.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *