fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Twitter ta neme mu dan a yi Sulhu>>Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, Twitter ta nemesu dan ayi sulhu kan maganar dakatarwar da akawa Kamfanin a Najeriya.

 

Ministan yada labarai da al’adu, Alhaji Lai Muhammad ne ya bayyana haka ga manema labarai.

 

Yace, ya samu sakon Twitter dinne da safiyar yau, Laraba, yace daya daga cikin sharadin da zasu gindayawa Twitter shine dolene ta yi rijista a Najeriya a matsayin Kamfani hakanan Facebook shima dolene yayi hakan.

 

Yace an ta kaiwa Twitter korafi kan cire Rubutu  Nnamdi Kanu amma ta ki ta cireshi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *