fbpx
Monday, May 10
Shadow

Uba ya hana dansa aure bayan gano cewa ya taba lalata da matar da dan nasa zai aura

Wani mahaifi ya hana dansa yin aure bayan gano cewa matar da dan nasa zai aura sun taba yin lalata shi da ita.

 

Ita matarce ta bayar da labarin hakan inda tace ta hadu da magaifin saurayin nata, kamin tasan saurayin nata, inda kuma suka taba lalata.

 

Tace bayan da Saurayin ya gabatar da ita wajan iyayensa, sai mahaifin nasa ya ganeta, kuma yace idan dai suka yi aure to saidai bayan ransa.

 

Dailytimesng ta ruwaito cewa, daga baya kuma mahaifin saurayin  ya rika nema ta zo yana son ganinta amma taki saboda tana tunanin ba abin arziki neba. Ta nemi shawarar shin me ya kamata ta yi, ta gayawa Saurayinta ko ta barwa kanta.

“Please let nobody judge me. I had an affair with my boyfriend’s father years before I knew his son.

Three years ago, my boyfriend proposed to me and his father is saying over his dead body would he see us get married.

He invited me over a week ago to come and see him, but I refused to go because I know he wants something to do with me. Should I tell my fiance or continue to fight the battle?”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *