fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

“Virgil Van Dijk da Joe Gomez suna atisayi sosai yayin da suke shirin dawowa kan aiki bayan raunin su ya warke”>>Kocin Liverpool Jurgen Klopp

Kocin Livefpool din yayi bayanai akan sauran yan wasan baya na kunguyar wato Alexandre Arnold wanda ya samu rauni a gasar Euro da kuma Joel Marip.

Gabadaya yan wasan bayan guda hudu suna cigaba da atisayi a sansanin kungiyar dake Austria.

Shuwagabannin kungiyar Liverpool sun bayyana cewa rikicin da kungiyar ta fuskanta na samun rauni ta bangaren baya na daya daga cikin dalilan dayasa ta kasa kara lashe kofin gasar Firimiya a kakar daga gabata.

Musamman Virgil Van Dijk wanda ya samu rauni tun a watan oktoba na shekarar data gabata, yayin da suke ganawa da Everton.

 

Virgil van Dijk, Joe Gomez ‘look really good’ as they near injury comebacks, says Liverpool boss Jurgen Klopp

The Reds boss has also delivered positive updates on two other defenders in Trent Alexander-Arnold, who was injured in the lead-up to Euro 2020, and Joel Matip.

The four players are working on their fitness at Liverpool’s pre-season training camp in Austria.

Defensive problems were among the chief reasons why Liverpool were unable to mount a strong Premier League title defence last term.

The loss of van Dijk was felt particularly strongly, with the Dutchman playing no part in the campaign after suffering a knee injury in the Merseyside derby at Everton in October last year.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *