fbpx
Friday, May 14
Shadow

Wadanda suka kasa yafewa Pantami sune matsalarmu>>Garba Shehu

Kakakin Shugaban kasa, Malam Garba Shehu ya bayyana cewa, wadanda suka kasa yafewa Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, Sheikh Isa Ali Pantami sune matsalar mu.

 

Ya bayyana hakane a hirar da ala yi dashi a Channels Tv inda yace ba kare Pantami da fadar Shugaba Buhari ta yi bane matsalar.

 

Yace wadanda suka kasa yafe masa sune ke nunawa Duniya cewa Najeriya na da mutane da basa yafiya kuma basu da hakuri da junansu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *