fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Wadanda Suka Yi Garkuwa da Sarakin Kajuru Sun Nemi Kudin Fansa Naira Miliyan 200

Wadanda suka sace Sarkin Kajuru, Alhaji Alhassan Adamu, sun nemi kudin fansa na Naira miliyan 200.

An sace sarkin tare da wasu danginsa 13 daga gidansa da ke garin Kajuru a safiyar ranar Lahadi.

Daya daga cikin masu rike da sarautar masarautar ya tabbatar wa Aminiya cewa ’yan fashin sun tuntube su don neman Naira miliyan 200.

A cewarsa, ana ci gaba da tattaunawa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *