fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Wadannan Hotunan na Ado Gwanja Sun jawo cece-kuce:Ji Abinda Hadiza Gabon, Ali Jita suka ce akansu

Tauraron mawakin Hausa kuma Jarumin Fina-finan Hausa, Ado Isa Gwanja kenan a wadannan hotunan nasa inda suka dauki hankula.

 

Masoyansa dai ciki hadda abokan aikinsa irin su, Ali Jita, Hadiza Gabon, General BMB da Sauransu sun yi magana akan hotunan.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *