fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Wadannan hotunan sun nuna irin barnar da harin Iran ta kaiwa Amurka yayi

Wasu hotuna da aka dauka daga tauraron dan Adam sun nuna irin barnar da Harin da kasar Iran ta kaiwa sojojin Amurka dake kasar Iraqi yayi.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Hotunan da aka samu daga wani kamfani me zaman kanshi sun nuna yanda harin da Iran din ta kai ya lalata gine-gine 7 a sansanin Sojojin na kasar Amurka.

Wasu gineginen gurin kula da jiragen yakine da suka lalace.

Saidai a jawabinshi, shugaban kasar Amurka, Donaldo Trump ya bayyana cewa babu wanda yaji ciwo ko ya mutu a harin.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *