fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Wadda ta kirkiro taken Najeriya ta Mutu

Matar data kirkiri taken Najeriya, Farfesa Felicia Adebola Adedoyin ta mutu. Matar ta Mutu ne ranar Asabar bayar gajeruwar Rashin Lafiya.

 

An haifeta a shekarar 1938 kuma ta fito ne daga Oke Ofun dake jihar Oyo.

 

Ta yi aiki da jami’ar Legas kuma ta kasance jami’ar Tuntuba da Majalisar Dinkin Duniya.

 

Ta rubuta taken Najeriya, Watau, National Pledge a shekarar 1976.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *