fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Wahalar Man Fetur: Gwamnatin Jihar Kano ta Gano yanda wasu Gidajen mai ke boye man

Gwamnatin jihar Kano ta Gano yanda wasu gidajen man Fetur ke boye man inda jama’a ke ci gaba da wahala akai.

 

Layukan man Fetur sun bayyana a jihohi da dama a Najeriya. Hukumar yaki da rashawa ta Kano karkashin Shugabanta, Muhuyi Magaji ta fita Rangadi a Kano inda kuma ta gano cewa wasu gidajen man sun boyeshi.

 

Kano State Public Complaints and Anti-Corruption Commission led by @MuhuyiMagaji stormed some petrol filling Stations in the metropolis following unusual queues noticed in the state only to discover hoarding of the products by the marketers.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *