fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Wahayi aka min in koma APC>>FFK

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani Kayode ya bayyana cewa, wahayi aka masa ya koma jam’iyyar APC.

 

A yaune aka gabatar da Femi Fani Kayode ga shugaba Buhari bayan komawarsa APC.

 

Yace shine yayi kuti-kutin wasu gwamnonin PDP da yawa suka koma APC.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *