fbpx
Saturday, December 4
Shadow

WAIWAYE: Ba Za Mu Taba Cin Amanar Kwankwaso Ba Saboda Ina Gudun Zama Butulu>>Rabiu Suleman Bichi

Tsohon Dan Kwankwasiyya kuma tsohon Sakataren Gwamnatin Kano Rabiu Suleiman Bichi ya bayyana cewa ba zai taba cin amanar Kwankwaso ba saboda yana gudun zama butulu a wani sautin muryarsa na baya.

An gano Audion inda a ciki Rabiu Suleiman Bichi yake cewa “Wallahi abin guduna shine kada na barwa ‘yan baya a Bichi abin kunya har a rinka nuna su”.
“Ka san Kano ko da me ka zo an fi ka, to ina gudun wani ya zo Kano a ce masa indai butulci kake so ka gani to ka je Bichi za ka ga babban mai butulci.
“Saboda haka ba zan bar Kwankwaso ba har karshen rayuwa ta, saboda Kwankwaso ya taimakeni.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *