fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Wakilin Gareth Bale, Jonathan Barnetti ya bayyana cewa dan wasan ya kusa yin ritaya

Wasanni biyu kacal Gareth Bale ya fara bugawa Tottenham daga farko a gasar Premier League tun komawar shi daga Real Madrid a matsayin aro wannan kakar.

Yayin da wakilin dan wasan Barnett ya bayyana cewa Bale na daf da yin ritaya kuma kocin shi Moutinho ne za’a tambaya dalilin daya sa Bale baya buga wasannni sosai ba bashi ba.

Barnett ya kare Bale ta hanayar jinjinawa dan wasan bisa nasarorin daya samu na lashe kofunan gasar zakarun nahiyar turai guda hudu da La Liga biyu a Real Madrid, inda ya kara da cewa Bale ya lashe kofuna a kasashen waje fiye da kowane bature a tarihi.

Gareth Bale’s agent Jonathan Barnett believes the forward is not playing regularly at Tottenham because he is coming towards the end of his career.

The 31-year-old has started only two of Spurs’ 22 Premier League matches since his return to north London on loan from Real Madrid, and Barnett directed the question of his playing time towards manager Jose Mourinho.

And asked why Bale was not playing regularly at the Financial Times‘ Business of Football event, Barnett said: “He’s towards the end of his career. Really, you have to ask Mourinho that.”

Barnett also defended Bale’s record, which includes four Champions League trophies and two La Liga titles with Real Madrid, and added he’s won more trophies abroad than any British player in history.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *