fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Wakilin PDP sun fara isa Abuja dan babban zaben jam’iyyar

Wasu daga cikin wakilan jam’iyyar PDP 3,600 sun fara saika a Abuja wajan babban zaben jam’iyyar da za’a yi.

 

Jaridar Punchng ta ruwaito cewa, an kafa tutocin jam’iyyar a Eagle square da sauran shirye-shiryen zaben da ake shirin yi.

 

Saidai tana kasa tana dabo saboda karar da tsohon shugaban jam’iyyar,  Uche Secondus ya shigar a Kotu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *