Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa wallahi basa satar kudin jama’ar Kaduna.
Yace duk masu biyan Haraji ana amfani da kudinne dan ciyar da jihar Gaba, Gwamna El-Rufai yace, da suna aata da an fada.
Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a gida rediyon dake jihar inda yace har yanzu gidansa daya tal a Kaduna, Yana Unguwar Sarki. Yace idan ma ya gama Mulki ba zai zauna a Kaduna ba.