fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Wanda suka baiwa Shugaba Buhari shawarar dakatar da Twitter makiyansa ne>>Gwamna Fayemi

Shugaban kungiyar Gwamnonin Najeriya, Gwamnan Jihar Ekiti, Kayode Fayemi ya caccaki gwamnatin ShugabaBuhari saboda dakatar da ayyukan Twitter a Najeriya.

 

Ya bayyana cewa, koma waye ya baiwa Shugaba Buhari shawarar dakatar da Twitter shine babban makiyi.

 

Gwamnan yace, wanda suka baiwa gwamnati shawarar dakatar da Twitter basu kyauta ba.

He tweeted, “Suspending @Twitter from Nigeria simply because they removed a dangerous, irresponsible & insensitive tweet by @MBuhari is the most absurd and counterproductive move that the FG could have made.

“Whoever advised Mr President to make this indefensible move is his biggest enemy,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *