fbpx
Monday, May 10
Shadow

Wanda suka nemi tallafin Survival Fund na gwamnatin Tarayya na kukan rashin biyansu

Wanda suka nemi tallafin Survival Fund zango na 2 na kokawa da Gwamnatin tarayya kan rashin biyansu kudin.

 

Wasu daga cikinsu dai sun Shiga shafin hukumar suna kiran shin wai sai yaushe za’a biyasu ne bayan an tantancesu?

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *