fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Wanda suka sace mutane a Kaduna sun ce a kai musu man gyada da Buhun shinkafa

Wanda suka sace mutane a Coci a Kaduna sun nemi a kai musu man gyada da Buhun shinkafa.

 

‘Yan Bindigar sun sace mutanen ne a kauyen Kakau dake karamar hukumar Chukun a jihar ta Kaduna kusan mako daya daya gabata.

 

Daya daga cikin dangin wanda aka sace ya bayyanawa Daily Trust cewa an kirasu an ce su kai kayan abinci.

 

“We were told they called on Thursday night demanding for five bags of rice, four gallons of groundnut oil, ‎Maggi carton and salt that failure to provide these items it means the victims will not eat.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *