fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Wanda ya Jagoranci yiwa Shugaba Buhari juyin Mulki, a 1985 Janar Dogonyaro ya mutu

Janar Joshua Nimyel Dogonyaro ya mutu.

 

Dogonyaro ya mutu ne da safiyar yau, Alhamis, kamar yanda danginsa suka shaidawa manema labarai.

 

Shine ya sanar da kifar da gwamnatin Shugaban kasa, Muhammadu Buhari a shekarar 1985 wadda ta kawo gwamnatin janar Ibrahim Badamasi Babangida.

 

An haifeshine a shekarar 1940.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *