fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Wanda ya kirkiri Please Call me na son a biyashi ladar Biliyan 260

Dan kasar Africa ta Kudu, Nkosana Makate wanda ya kirkiro sakon Please Call Me, ya koma kotu kan ladar da za’a biyashi akan wannan fasaha tasa.

 

Ya kirkirowa kamfanin Vodacome da sakonne inda kuma kamfanin ya sha Alwashin zai bashi ladar Miliyan R47.

 

Saidai Makate yace kudin sun yi kadan inda ya shiga Kotu, an dai shafe shekaru 20 ana wannan shari’a. Kotun Pretoria ce zata fara sauraren rabuwar karar da Makate ya shigar, wadda ake tsammanin zata zo karshen shari’ar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *