fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Wanda zai gajeni sai ya fini Rushewa>>Gwamna El-Rufai

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa masu ganin yana rusau idan ya sauka ba za’a daina ba.

 

Yace idan ya sauka, wanda zai biyo bayansa saibya fishi rushewa.

 

Gwamnan ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi kai tsaye.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *