fbpx
Monday, November 29
Shadow

Wani abu me kama da bam ya fashe a barikin Sojojin Najeriya

Wani abu me kama da bam ya fashe a barikin sojojin  Najeriya dake Cross-River ta jihar Calabar.

 

Badai asan abinda ya haifar da fashewarba ma makwabtan gidaje sun ji karar inda rufinsu ya girgiza, kamar yanda Vanguard ta ruwaito.

 

An yi kokarin jin ta bakin hukumar Sojin amma abu ya gagara.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *