fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Wani dake Soyayya da Bazawara ya lallaba ya dirkawa ‘ya’yanta mata 2 ciki

Wani mutum dake soyayya da wata bazawara kuma yake shirin aurenta, ya lallaba ya dirkawa ‘ya’yanta mata biyu ciki.

 

‘Ya’yan, ‘yan Biyu ne kuma kowacce daga cikinsu ta haifawa saurayin mamarsu da tazarar watanni 2.

 

Matar dai, mijinta ya rasu ne a rikici filani makiyaya da manoma. Lamarin ya farune a jihar Nasarawa.

 

Alice Ukanga ta yi barazanar kashe kanta inda tace ba zata rayu ta ga irin wannan abin kunya ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *