fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Wani dalibi ya dabawa Malamin sa wuka har lahira a Jihar Filato

Wani dalibi dan shekaru 17 ya kashe Malamin sa mai suna Job Dashe na Kwalejin Fasaha ta Gwamnatin dake Bukuru, Jihar Filato ta hanyar daba masa wuka.

An bayyana cewa Malamin kafin kisan sa, yana koyar da Physics a makarantar.

Job Dashe ya mutu ya bar mata mai ciki wadda ya aura a watan Nuwamban 2020.

Anyi kokarin jin daga bakin hukumar yan sanda ta jihar domin sannin dalilin da yasa dalibin yayi wannan aika-aikan, amma abun yaci tura.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *