fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Wani gini ya sake rushewa a Legas

An samu Rahoton sake rushewar wani gini a Legas, awanni 24 bayan rushewar na farko.

 

Lamarin ya farune a Lekki, saidai ba’a san yawan wanda abin ya rutsa dasu ba.

 

A jiya ma dai wani gini me hawa 21 ya rushe a Legas din wanda akalla mutane 10 suka rasu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *