fbpx
Tuesday, May 11
Shadow

Wani Inyamuri ya Musulunta inda ya canja sunansa daga Eze zuwa Abubakar

Wani Inyamuri dan jihar Anambra amma da yake zaune a kasar Ghana, UgoChukwu Eze ya karbi kalmar Shada.

 

Mutumin ya kuma canja Sunansa daga Eze zuwa Abubakar Ugochukwu. Haka dai Allah yake lamarinsa inda yake shirya wanda ya so.

 

Musuluntar Inyamuri takan dauki hankula sosai, musamman ganin cewa yawancin Inyamurai Kiristoci ne.

 

Da dama sun tayashi murna da wannan lamari inda sukai ta masa fatan Alheri.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *