fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Wani lokacin fa gara ka zauna a gidan haya da ka zauna a gidan kanka>>Sanata Shehi Sani

Sanata Shehu Sani da yake bayyana matsalar tsaro a jihar Kaduna yace,wani lokacin gara ka zauna a gidan haya da ka zauna a gidan kanka.

 

Ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumunta inda yake cewa, wasu mutane da suka gina gidaje a gefen garin Kaduna na baroshi suna dawowa cikin gari su kama haya, saboda matsalar tsaro.

Some people who own houses in the Outskirts of Kaduna are abandoning them for rented apartments deep inside the city where it’s relatively safer.Sometimes it’s safer to be a tenant than being a Landlord.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *