fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Wani magidanci me suna Ahmad ya bankawa kansa da matarsa da ‘ya’yansu wuta suka kone kurmus

Wani magidanci me suna Ahmad Saka ya bankawa tsohuwar matarsa da yaransu 2 wuta saboda haushin yanda matarsa ta rabu dashi.

 

Matar tasa me suna Mutiat ta gaya masa cewa bata sonsa dan haka zata bar masa gidansa, saidai ya mata barazanar kisa idan dai da gaske take. Aikuwa ya banka musu wuta suka ci suka cinye da ‘ya’yan nasu.

 

An kira ‘yansandan Ofishin Mapo dake jihar Oyo inda lamarin ya faru suka kwashe gawarwakin.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Olugbenga Fadeyi ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace sun fara bincike.

 

The matter was reported at Mapo police station by one of the neighbours, Olaide Aliu at about 5:10am. This led the Divisional Police Officer in charge of Mapo and other detectives to visit the scene. After taking photographs, the police operatives also evacuated the corpses from the scene to the mortuary of State Hospital, Adeoyo, Ibadan, for autopsy.

 

The injured ones were however taken to Anglican Diocese Hospital, Molete, for prompt medical treatment.

 

Confirming the incident, the spokesperson of the state police command, CSP Olugbenga Fadeyi, said an investigation has commenced into the matter.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *