fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Wani masoyin DJ AB ya rokeshi dan Allah ya aikawa Davido koda Miliyan 5 ne dan kada a rainasu, ji martaninsa

Wani masoyin DJ AB ya rubuta masa Comment cewa dan Allah ya aikawa mawaki Davido Miliyan 5 dan kada a rainasu.

 

Davido dai na tattara kudi daga masoyansa wansa zuwa yanzu sun haura Naira Miliyan 100.

 

Yace yana neman abokan nasa su aika mai Miliyan 1 kowannensu.

DJ AB ya saka hoton Comment din a shafinsa inda ya fashe da Dariya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *