fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Wani matashi da yayi mankas da kwaya ya kashe mahaifinsa

 

Wani matashi, Muhammed Yusuf da yayi mankas da kwaya ya kashe mahaifinsa a jihar Kogi.

 

Hakan ya farune a St Mary Primary School, Lokoja, ranar Larabar data gabata.

 

Yusuf me shekaru 21, ya kashe mahaifinsa, Alhaji Ibrahim Yusuf me kimanin shekaru 70.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, DSP William Ovye Aya ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace amma suna kan tattara cikakken bayani.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *