fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Wani Matashi Dan Zamfara Ya Fara Kirkirar Sabuwar Manhajar Sada Zumunta Na Zamani Da Zai Maye Gurbin Twitter A Nijeriya

Wani matashi dan jihar Zamfara mai suna Napheeu Adamu Maigari CEO na Maisoft ICT, yana cigaba da aikin kirkirar sabuwar manhaja mai suna (EAGLE) da za ta maye gurbin TWITTER domin amfanuwar ‘yan Arewa da ma kasar Nijeriya baki daya.

 

Yanzu haka aiki ya yi nisa sosai, inda daga yanzu zuwa wani dan lokaci zai kammala, a kuma fara aiki da shi.

Rariya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *