Wani saurayi mai suna Bashiru Ahmad Abaji ya auri mata biyu a rana daya a Abuja.
Bashiru ya auri Zainab da Nafisat a ranar Asabar, 3 ga Afrilu, a Unguwar Abaji ta Babban Birnin Tarayya.
Daya daga cikin bakin, Abudulkareem ya raba hotunan ango da sabbin matansa biyu tare da yi musu fatan zaman aure mai dadi.