fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Wani mutum da yaje yin lalata a Otal ya mutu

‘Yansanda na binike kan yanda wani mutum ya yanke jiki ya fadi ya mutu a wani otal da yaje da budurwarsa.

 

Mutumin me suna Fredrick Opiyo ya sha maganin karfin mazakuta, kamar yanda ‘yansanda suka ruwaito.

 

Saidai budurwar tasa tace basu kai ga aikata komai ba, ta shiga yin wanka ne sai ta jishi yana ihu, anan ne ta fito ta ganshi rai hannun Allah.

 

Lamarin ya faru a yankin Muranga dake kasar Kenya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *