fbpx
Monday, September 27
Shadow

Wani mutum ya hau saman karfen Sabis yace ba zai sauko ba sai an aura masa wadda yake so

Wani mutum a jihar Gombe ya hau saman Sabis inda yace ba zai sauko ba sai an daura masa aure da wadda yakeso.

 

Mutumin dai ana tsammanin ya shiga matsalar damuwa ne tun bayan rasuwar mahaifinsa.

 

Har jami’an kwana-kwana aka kawo amma yaki yadda ya sauko daga kan Sabis din.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *