fbpx
Monday, September 27
Shadow

Wani mutum ya kashe abokinsa bayan kamashi yana lalata da karamar diyarsa me shekaru 8

Wani mahaifi ya kashe abokinsa bayan gano cewa yayi lalata da diyarsa me shekaru 8.

 

Lamarin ya farune a kasar Rasha inda mutumin me shekaru 34, Vyacheslav M, ya gano wasu bidiyo da abokin nasa yawa kananan yara ciki hadda diyar tasa fyade.

 

Dalilin hakan yasa ya tunkareshi ya kasheshi.

 

Saidai da ‘yansanda suka kamashi, ya bayyana cewa, bai kashe abokin nasa ba, suna cikin fadane sai ya fada kan wukar ta yankashi.

Yansanda dai sun ce ana kan bincike.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *