fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Wani Mutum ya kashe kansa bayan ds aka kamashi yana lalata da diyarsa

Wani mutum da aka kama yana lalata da diyarsa me shekaru 17 ya kashe kansa.

 

Lamarin ya faru a Amaigbo dake Nwangale dake jihar Imo a ranar Alhamis.

 

Da farko dai mutanen kauyensu sun tunkareshi da maganar amma ya karyata, saidai an saka masa ido dan kamashi kuma a karshe an kamashi yana aikata laifin.

 

An kamashi aka kaishi gaban me gari aka masa hukunci, Saidai kunyar abin ta hanashi sukuni inda ya kashe kansa. Yarinyar tace ya mata barazanar kasheta idan ta fada yana lalata da ita, amma ya nemi Afuwarta kamin mutuwarsa.

“She told us that her father has been sleeping with her since she was 16 years, she even threatened to kill her if she reveal their affair to the mother who is a trader.

” Her mother takes her goods to the market everyday, she does not know what is going on between them.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *