fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Wani Mutum ya kashe kansa ta hanyar rataya a Daura, Jihar katsina

Lamarin ya farune ranar Lahadi, kamar yanda wata majiya ta shaidawa manema labarai.

 

Mutumin me suna Ibrahim Lawal ma’aikaci ne a karamar hukumar Sandamu amma yana zaune a Daura.

 

Ranar da lamarin zai faru ya je da motarsa shagon wani makanike inda an hi tsammanin ma gyara za’a masa amma daba baya sai gawarsa aka gani a rataye, kamar yanda Punchng ta ruwaito.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *