fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Wani mutum ya mutu yana tsaka da tono gawa

Wani mutum da ba’a kai ga tantance wanene ba ya mutu yana tsaka da tono gawa a jihar Ogun.

 

Lamarin ya farune a karamar hukumar Abeokuta North a makabartar musulmai dake wajan.

 

Hukumar ‘yansandan jihar ta tabbatar da faruwar lamarin. Wasu shaidu sun bayyanawa Daily Post cewa mutumin har ya bude kabarin amma aka dauki ransa a haka.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *