fbpx
Monday, May 10
Shadow

Wani Shakiyyi dake Shigar mata ya bayyana cewa, tashi yayi da safe yaga Al’aurarsa ta koma ta mata, harma yayi aure

Wani matashi dake shigar mata,ya bayyana cewa, tashi kawai yayi da safe yaga al’aurarsa ta koma irin ta mata.

 

Ya bayyanawa Afrimax cewa kawai ya tashi da safe bayan rabuwa da budurwarsa, sai ya ga al’aurar mata ta fito masa.

 

Yace sai mazakutarsa ta daina aiki, al’aurar matar ce ke aiki a jikinsa.

 

Saidai yace da bincike yai nisa an gano cewa, Tsohuwar budurwarsa ce ta canja masa halitta ta hanyar Sihiri saboda ta rama kan fasa auren ta da yayi.

 

Mutumin wanda yanzu yayi aure, yana tare da Mijinsa, mijin ya bayyana cewa yana fargabar kada wataran ya koma namiji.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *