fbpx
Friday, April 23
Shadow

Wannan ba Buharin da na sani ne ba>>Tunde Bakare

Fasto Tunde Bakare wanda suka yi takarar Shugaban kasa tare da shugaba Buhari a shekarar 2011 ya bayyana cewa, Lura da yanda al’amura ke faruwa a Najeriya gaskiya ba Buharin da ya sani bane.

 

Yace ya zama dole yayi magana ne saboda sunan Shugaban kasar na son baci.

 

Yace ko Najeriya ta kama hanyar tabarbarewa inda ya baiwa shugaban kasar Shawarar cewa kamata yayi a baiwa jami’an tsaro tallafin kayan aiki.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *