fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Wannan tsokar yaki ce aka kawo mana, Zamu yi Amfani da tsafi da makamai wajan kare kanmu>>Afenifere kan harin Igangan

Shugaban kungiyar kare muradun Yarbawa ta Afenifere, Farfesa Banji Akintoye ya bayyana cewa, harin da suke zargin Fulani da kaiwa a Igangan na tsokanar yaki ne.

 

Yace su mutanene masu son zaman Lafiya amma yanzu dolene matasansu su tashi tsaye su kare kansu ta hanyar amfani da makamai da shiri.

 

An ruwaito cewa akalla mutane 20 ne aka kashe a Igangan, dake Ibarapa jihar Oyo a wani hari da ake tunanin na ramuwar gayya ne.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *