fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Wasa suke>>Miyetti Allah ga Gwamnonin kudu kan haramta kiwon yawo da shanu

Shugaban Kungiyar Miyetti Allah Kautal hore, Alhaji Bello Bodejo ya bayyana cewa, gwamnonin kudu 17 da suka hana kiwon yawo da dabbobi da wasa suke.

 

Ya bayyana haka ne ga manema labarai a ganawarsu da Daily Sun.

 

Yacw gwamnonin basu da hurumin yin irin wanan doka, dan haka ba zata yi amfani akansu ba.

“Governors don’t have constitutional power to do what they have done. Though, they have the right to make pronouncements or suggestions, but it’s not binding to us because there is no constitutional backing to that. They are all jokers.”Bodejo said

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *